in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Matsalar cin hanci ga ci gaban kasa
2014-02-05 15:27:26 cri

Cin hanci da rashawa wata babbar matsala ce da ta kasance ruwan dare, annobar da masana ke ganin cewa, idan har ba a magance ta ba, hakika tana iya gurgunta tattalin arziki da ci gaban kasa daga dukkan fannoni baya ga zubar da martabarta a idon duniya.

Wannan ya sa gwamnatocin kasashe ke kara daukar matakai na ba sani ba sabo don ganin an kawar da wannan mummunar al'ada, musamman tsakanin jami'an gwamnati, muddin kasa tana son ci gaba.

Abin misali, shi ne matakin da muhukuntan kasar Sin suka dauka na lasar takwabin yakar wannan matsala, ta hanyar nuna matakan ba sani ba sabo, ta yadda za su kubutar da kasar daga shiga duk wata matsala sanadiyar cin hanci da rashawa, matsalar da ta zama ado a wasu kasashe. (Ibrahim/Sanusi Chen)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China