Labarai Masu Dumi-duminsu
• Darajar kasar Sin ta samu daukaka a zukatan jama'ar kasashe da dama 2017-03-16
• Firayiminstan Kasar Sin: kasar Sin ba za ta kyale adadin marasa aikin yi ya yawaita ba 2017-03-15
• Kasar Sin ba za ta rage darajar takadar Kudi na Yuan dan inganta harkar fitar da kayayyaki waje ba 2017-03-15
• Firaministan Sin: kasar Sin tana goyon bayan ciniki cikin 'yanci 2017-03-15
• Kasar Sin tana da burin cimma burin bunkasuwar tattalin arzikinta 2017-03-15
• Firaministan Sin: kasar Sin za ta ci gaba da ciyar da tattalin arzikin duniya gaba 2017-03-15
• Sabunta: An rufe taron majalisar NPC a Beijing 2017-03-15
• Firayiministan kasar Sin: Amurka da Sin na tattaunawa game da ganawar shugabannin kasashen biyu 2017-03-15
• An rufe taron shekara-shekara na majalisar NPC ta kasar Sin 2017-03-15
• An zartas da babban kundin tsarin dokar kare hakkin al'ummar kasar Sin 2017-03-15
More>>
Sharhi
• Firaministan kasar Sin ya jaddada matsayin goyon bayan manufar dunkulewar tattalin arzikin duniya waje guda 2017-03-16
A jiya Laraba da safe ne, aka rufe taron shekara-shekara na majalisar wakilan jama'ar kasar Sin a nan Beijing. A wani taron manema labaru da aka shirya bayan taron, firaministan kasar Sin Li Keqiang ya jaddada cewa, kasar Sin tana da karfin rike ci babban matsakaicin karuwar tattalin arzikinta nan da dogon lokaci...
• An rufe taron shekara-shekara na NPC na bana 2017-03-15
• Kasar Sin za ta kara ba da gudummawa ga farfadowar tattalin azikin duniya, in ji jakadan Jamhuriyar kasar Kongo dake Sin 2017-03-13
Taron shekara shekara na NPC da na CPPCC dake gudana yanzu haka a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, ya jawo hankalin mutane sosai kasancewarsu a matsayin wani batu mai matukar muhimmanci ga jama'ar kasar Sin. A ranar 9 ga wata ne, wakilin CRI ya tattauna da jakadan Jamhuriyar kasar Congo Brazaville da ke nan kasar Sin Mr. Daniel Owassa kan tarukan biyu, inda ya bayyana cewa, kasar Sin za ta kara ba da babbar gudummawa ga farfadowar tattalin arzikin duniya da ma kafuwar sabon tsarin kasa da kasa.
More>>
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China