in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An gudanar da taron shekara-shekara na dandalin tattalin arzikin Asiya na Bo'ao
2017-03-23 19:54:47 cri

A yau Alhamis ne aka gudanar da taron shekara-shekara, na dandalin tattalin arzikin nahiyar Asiya na Bo'ao, inda aka tattauna kan taken "Hangen makomar tsarin dunkulewar tattalin arzikin duniya waje guda, da cinikayya cikin 'yanci". Wakilan kasashe daban daban fiye da 1800 ne suka halarci taron.

A yayin taron menema labaru da aka kira a gefen taron, babban sakataren dandalin Bo'ao mista Zhou Wenzhong, ya yi bayanin cewa, baki daya za a shirya bukukuwa 65 a yayin taron na wannan shekara. (Bello Wang)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China