in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
'Yan sanda: A kalla mutane 29 aka kashe sanadiyar fadan kabilanci a Jamhuriyar demokiradiyar Congo
2017-04-28 20:36:56 cri
Kafofin 'yan sanda a Jamhuriyar demokiradiyar Congo sun tabbatar da cewa, a kalla mutane 29 ne suka gamu da ajalinsu sanadiyar fadan kabilanci da ya barke ranar Laraba da dare a lardin arewacin Kivu dake gabashin kasar.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China