in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An kammala aikin ceto a mataki na farko a gundumar Mao ta lardin Sichuan na Sin
2017-06-27 14:03:37 cri
Yau Talata 27 ga wata, rana ce ta hudu da ake gudanar da aikin ceto, tun bayan bala'in zabtarewar kasa da ya auku a gundumar Mao ta lardin Sichuan.

Bisa jimilla mutane 93 ne suka bace sakamakon lamarin. Kawo yanzu an riga an kammala aikin ceto a mataki na farko. Daga bisani kuma za a dora muhimmanci kan tsugunar da wadanda bala'in ya shafa, da yaki da yaduwar cuta, da kawar da yiwuwar sake abkuwar hadarin da dai sauransu. (Fatima)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China