in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hare-hare ta sama sun hallaka kusan mutane 100 a Syria
2017-08-23 15:55:06 cri
Kamfanin dillacin labarai na kasar Syria ya ba da labari a jiya Talata cewa, cikin kwanakin da suka gabata, kawancen kasa da kasa dake karkashin jagorancin kasar Amurka, ya yi ta kai hare-hare ta jiragen sama kan dakarun IS masu tsattsauran ra'ayi dake cikin kasar, sai dai a lokaci guda hare-haren sun yi sanadiyyar mutuwar jama'ar kasar kusan dari daya.(Bello Wang)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China