in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Zantawar Saminu Alhassan tare da 'yan majalissar wakilan tarayyar Najeriya Honourable Ibrahim D. Murtala da Honourable Aliyu Danladi Layi layi
2017-10-11 15:14:46 cri
A yau shirin zai kawo wa mai sauraro karin tsaraba ce, daga taron hadin gwiwar raya masana'antu tsakanin wasu kasashen Afirka, da gwamnatin lardin Hunan dake nan kasar Sin, taron da ya gudana tsakanin ranekun Alhamis 21 zuwa Asabar 24 ga watan Satumba.

A makon da ya gabata mun kawo maku yadda ta wakana, a hirar da wakilin mu Saminu Alhassan ya yi da gwamnan jihar Kano Dr. Abudllahi Umar Ganduje, wanda ya jagoranci tawagar jami'an gwamnatin sa zuwa wannan taro. A yau kuma za mu sada ku ne da tattaunawar da wakilin na mu ya yi, da wasu 'yan majalissar wakilan tarayyar Najeriya biyu daga jahohin Katsina da kuma Kebbi, inda suka bayyana mahangar su game da wannan taro, da ma irin tasirin sa ga ci gaban hadin gwiwar kasar Sin da kasashen nahiyar Afirka ciki hadda Najeriya.

Ga dai yadda tattaunawar ta kasance.


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China