in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da shehun malami Gambo Babandi Gumel daga jami'ar gwamnatin tarayya dake birnin Dutse na jihar Jigawar Najeriya
2017-12-13 13:59:45 cri
A wannan mako, shirin Sin da Afirka ya ziyarci birnin Tianjin na kasar Sin, inda abokin aikinmu Murtala Zhang ya halarci wani taro karawa juna sani tsakanin Sin da Afirka game da musayar ilimi da hadin-gwiwar raya masana'antu, a wajen taron ya samu zantawa da Malam Gambo Babandi Gumel, na sashen nazarin tattalin arziki a jami'ar tarayyar ta Dutse, a jahar Jigawa dake tarayyar Najeriya, inda ya gabatar da wani jawabi mai taken "Kalubaloli da hasashe ta fuskar masana'atu da kuma cigaban ilmi a Afrika: Darrusa da nahiyar Afrika zata koya daga kasar Sin". A cikin tattaunawar da Murtala Zhang yayi da masanin tattalin arzikin, ya yi fashin baki dangane da irin darrusan da kasashen Afrika za su koya da kuma irin dabarun da kasar ta yi amfani da su wajen habaka ci gaban tattalin arziki da masana'antunta har ta kai matsayin da ta tsinci kanta a halin yanzu.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China