in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya halarci bikin kasa na tunawa da kisan kiyashi na birnin Nanjing
2017-12-13 10:38:07 cri

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin tunawa da cika shekaru 80 da aukuwar kisan kiyashi na birnin Nanjing.

An dai gudanar da bikin ne a yau Laraba domin nuna alhinin rasuwar Sinawan da suka rasa rayukan su a birnin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China