in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a kafa cibiyar kasuwancin kasa da kasa a birnin Zhengzhou na lardin Henan dake kasar Sin
2017-12-29 06:33:54 cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin shirinmu na "Allah daya gari bamban", shirin dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau za mu kawo muku wani bayani kan birnin Zhengzhou, hedkwatar lardin Henan dake tsakiyar kasar Sin, inda za a kafa sabuwar cibiyar kasuwanci ta kasa da kasa tun bayan da jirgin kasan dakon manyan akwatunan kayayyaki dake tsakanin kasar Sin da kasashen Turai ya fara aiki.(Jamila)


Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China