in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaba Xi ya ziyarci cibiyar harba tauraron dan Adam na BeiDou-3
2018-02-12 20:47:57 cri

A ranar Asabar din karshen makon jiya ne shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya ziyarci cibiyar harba tauraron dan Adam na BeiDou-3 dake lardin Sichuan a kudu maso yammacin kasar Sin, gabanin harba tauraron da aka shirya yi a Litinin din nan. (Saminu Hassan)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China