in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Kasar Sin ta kafa wata babbar kungiyar yada labarai
2018-04-19 13:39:52 cri

A yau Alhamis 19 ga wata, kasar Sin ta sanar da kafa wata babbar kungiyar yada labarai, wadda ta zama wani muhimmin matakin data dauka wajen kyautata kungiyoyin yada labarai.

Babbar kunigyar yada labaran wato (CMG) sabuwar kungiya ce data hada tsoffin muhimman kungiyoyin yada labarai uku wato gidan telibijin CCTV, gidan rediyon CNR da gidan rediyon CRI. (Amina Xu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China