in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Bikin gargajiya na Sinawa da ake kira Duanwu
2018-06-16 17:11:51 cri

 

Bikin Duanwu biki ne da dadadden tarihi a kasar Sin , domin kuwa bisa tarihi an kai shekaru kimanin dubu biyu ana gudanar da shi, kuma a kan yi wannan biki ne a ranar 5 ga watan Mayu na kowace shekara bisa kalandar gargajiyar kasar Sin, kuma a wannan shekara, zai fado a daidai ranar Litinin mai zuwa, wato 18 ga watan Yuni. Ana kuma kiran bikin da sunaye iri iri, misali, bikin Duanyang, bikin watan Mayu, bikin mawaka, bikin tseren kwale-kwale da sauransu.

A biyo mu cikin shirin, domin samun karin haske a game da bikin.(Lubabatu)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China