Zuwa ga mahaifina: Soyayyar Xi Jinping ga mahaifinsa
2018-06-17 15:49:22
cri
A ofishin Xi Jinping, an ga hotunan iyalinsa da dama a muhimman wurare, a ciki, akwai wani dake nuna cewa, Xi na tura keken taya, inda mahaifinsa ke zaune a kai yana kewayawa tare da matarsa da diyyarsu.