180628-Argentina-ta-doke-Najeriya-a-gasar-cin-kofin-duniya-bello.m4a
|
Ibrahim Yaya da Saminu Alhassan sun yi bayani kan yadda aka buga gasa a tsakanin kungiyar wasan kwallon kafa ta kasar Argentina da ta Najeirya, inda Argentina ta doke Najeriya da ci 2 da 1.