in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
An fara sabon tsarin yin jigila a tsakanin kogi da teku
2018-08-15 13:28:15 cri

Mashigin tekun Zhoushan dake lardin Zhejiang, yana da matsayi mai kyau a dab da kogi da kuma teku, inda ya zama babban mashigin teku na farko a duniya, da ya iya jigilar kayayyakin da nauyinsu ya kai ton fiye da biliyan 1 a shekara daya, wato bara. (Zainab)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China