in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
A karo na farko Sin ta kera jirgin ruwan binciken yankin Polar mai tsananin sanyi da kanta
2018-08-17 11:13:44 cri

Kwanan baya, a karo na farko, an ga jirgin ruwan binciken yankin Polar mai tsananin sanyi dake iya fasa kankara samfurin "Xue Long 2", a kamfanin kera jiragen ruwa na Jiang Nan dake nan kasar Sin. Kuma wannan shi ne karo na farko da kasar ta Sin ta kera jirgin ruwan bincike yankin Polar da kanta. (Maryam)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China