in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tsohon Sakatare Janar na MDD Kofi Anan ya rasu
2018-08-18 18:40:45 cri
Majiyoyi da dama daga kafafen yada labaran kasar Ghana, sun tabbatar da mutuwar tsohon Sakatare Janar na MDD Kofi Anan, a wani asibiti dake Switzerland a yau Asabar.

Kofi Anan ya rasu yana da shekaru 80. Kawo yanzu ba a bayyana musabbabin mutuwar ba. (Fa'iza Mustapha)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China