in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Injiniya Mukhtar Haruna Danbatta ma'aikaci daga Najeriya
2018-10-16 20:46:00 cri

A shirin na wannan mako, za ku saurari wata zantawa da Ahmad Inuwa Fagam ya yi da wani ma'aikaci daga Najeriya wato Mukhtar Haruna Danbatta, wanda a kwanakin baya ya kawo ziyarar aiki a nan kasar Sin. Jami'in ya bayyana irin tasirin dangantakar dake tsakanin kasar Sin da Najeriya, da kuma yadda ake samun kyautatuwar alaka a tsakanin kasashen biyu. Ga yadda tattaunawar tasu ta kasance.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China