in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Za a kaddamar da bikin baje kolin kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin nan ba da jimawa ba
2018-11-02 17:49:50 cri

Daga ranar 5 zuwa 10 ga wata mai zuwa, za a gudanar da bikin baje kolin kayayyakin da ake shigo da su kasar Sin karo na farko a birnin Shanghai na kasar. shugaban kasar Sin Xi Jinping zai halarci bikin kaddamar da bikin baje kolin, a yayin da shugabannin siyasa da 'yan kasuwa da suka fito daga kasashe da shiyyoyi 150 za su halarci bikin. Najeriya ma na daga cikin kasashen duniya daga nahiyar Afrika da suke da burin halartar wannan gagarumin biki. A biyo mu cikin shirin, domin jin karin haske.
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China