in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yadda Murtala Zhang ya kalli bikin CIIE
2019-01-14 21:37:47 cri

A makon da ya gabata, wato daga ranar 5 zuwa 10 ga wata, aka gudanar bikin baje kolin kayayyakin kasa da kasa da ake shigo da su kasar Sin a birnin Shanghai na kasar Sin. Wakilin sashen Hausa na CRI Murtala Zhang a matsayin dan jarida ne ya je kuma ya gane ma idonsa bikin wanda ya kasance irinsa na farko, kuma a shirinmu na wannan mako, za mu ji daga bakinsa dangane da abubuwan da ya gani da idonsa.(Lubabatu)
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China