in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Tattaunawa da Comrade Abdullahi Mohammed Koli daga jihar Bauchi ta tarayyar Najeriya
2018-12-04 21:13:51 cri

A kwanakin baya ne, abokin aikinmu Ibrahim Yaya ya tattauna da tsohon shugaban kungiyar kwadago ta kasar Najeriya reshen jihar Bauchi, wato Comrade Abdullahi Mohammed Koli game da dangantakar kasar Sin da kasashen Afirka.

Comrade Abdullahi Koli ya kuma yi karin haske kan yadda kasashen Afirka, musamman na Najeriya za ta kara cin gajiya daga alakar dake tsakanin sassan biyu.

Ga yadda hirarsu ta kasance cikin shirin Sin da Afirka na wannan mako.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China