in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Yadda daliban makarantar sakandare ta 66 dake birnin Urumqi na jihar Xinjiang ke zaune cikin jin dadi
2018-12-02 20:07:05 cri

"Suna na Nafisa, shekaru na kusan 13. Maraba da zuwanku kasar Sin."

A makarantar sakandare ta 66 ta birnin Urumqi dake yankin Bainiaohu na jihar Xinjiang, wannan daliba mai suna Nafesa Ahmetjan, 'yar kabilar Uygur dake karatu a wannan makarantar da ta fito daga yankin Kashi na jihar ta yiwa tawaga ta 6 ta manyan baki daga kasashen dake hanyar siliki maraba da Turanci, yayin su ke wata ziyarar musamman a kasar Sin.

Ziyarar da 'yan tawagar suka kai a makarantar, ta faranta ran daliban makarantar sosai, har ma sun bayyana wa wadannan manyan baki da suka fito daga kasashen Turkiya, Masar, Afghanistan da kuma Pakistan da sauransu yadda suke karatu da kuma rayuwa a makarantar ta 66.

Ga cikakken bayanin.

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China