in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Hira da Muhammad Baba Yahaya Babs na kamfanin Startimes na kasar Sin
2019-04-16 19:47:18 cri


A kwanan baya, sashin Hausa na CRI ya samu bakuncin wani jarumi daga masana'antar shirya finai finai ta Noollywood daga Najeriya, kuma a halin yanzu ma'aikaci a kamfanin fasahar sadarwa ta zamani da watsa labarai ta tauraron dan adam na kasar Sin wato Startimes, Muhammad Baba Yahaya wanda aka fi sani da Babs. A wata hirar da wakilinmu Ahmad Inuwa Fagam ya yi da jarumi Babs, Babs ya bayyana irin gwagwarmayar da ya sha a fagen shirya fina finai da kuma irin nasarorin da ya cimma a masana'antar. Ga yadda hirar tasu ta kasance. 
Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China