in Web hausa.cri.cn
ShigaZaman RayuwaAfirka a YauSin Ciki da WajeAmsoshin TambayoyiWasannin Motsa JikiChina ABC::: TSOHO :::
Shugaban Korioya ta arewa zai gana da takwaransa na Rasha
2019-04-18 21:43:49 cri
Fadar shugaban kasar Rasha ta Kremlin, ta sanar a yau Alhamis cewa, shugaba Kim Jong Un na kasar Koriya ta arewa, zai kai ziyara kasar ta Rasha a karshen watan Afrilun wannan shekara tare da ganawa da takwaransa na kasar Vladimir Putin.(Ibrahim)

Labarai masu Nasaba
Ra’ayoyinku
  Webradio
Saurare (GMT 11:30pm - 12:30pm)
Bayanai da Dumi-dumi
© China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China