Ga yadda aka sauya salon tufafin sojin matan kasar Sin a kai a kai
2020-11-30 21:04:42 CRI
Ga wasu hotunan dake bayyana yadda ake sauya salon tufafin sojin mata na kasar Sin bayan kafuwar Jamhuriyar Jama’ar Sin yau shekaru 71 da suka gabata. (Sanusi Chen)