Ga yadda sojojin da aka jibge su a jihar Xinjiang suke samun horo
2021-03-03 14:55:58 CRI
A kwanan baya, hafsoshi da sojojin da aka jibge su a yankin Hami na jihar Xinjiang sun haye wahalhalu sun soma samun horo a fannoni daban daban ko da yake har yanzu ana jin matukar sanyi a yankin. (Sanusi Chen)