logo

HAUSA

Gonakin shanya gishiri

2021-03-03 15:49:46 CRI

Gonakin shanya gishiri_fororder_微信圖片_20210303154053

Gonakin shanya gishiri_fororder_微信圖片_20210303154100

Gonakin shanya gishiri_fororder_微信圖片_20210303154106

Gonakin shanya gishiri_fororder_微信圖片_20210303154112

Yadda ake kiyaya al’adar gargajiya ta shanya gishiri a gundumar Mangkang da ke jihar Xizang ta kasar Sin. A gundumar, an kafa gonakin shanya gishiri a duwatsun da ke gabobi biyu na kogin Lancang, inda mazauna wurin suke debo ruwa daga rijiyoyin gishiri suna zubawa cikin gonakin su shanya, don fitar da gishirin da ke cikin ruwan.(Lubabatu)