logo

HAUSA

Tunanin da Sinawa suke darajantawa

2021-09-24 15:03:07 CMG

Tunanin da Sinawa suke darajantawa_fororder_jituwa-0   Tunanin da Sinawa suke darajantawa_fororder_jituwa-2

Tunanin da Sinawa suke darajantawa_fororder_jituwa-1   Tunanin da Sinawa suke darajantawa_fororder_jituwa-3

Shugaba Xi Jinping na kasar Sin, ya bayyana a wajen wani taron majalisar dinkin duniya da ya gudana a kwanan baya, cewa wani tunanin da Sinawa suke kokarin gadonsa, da darajantawa shi ne, tunanin kiyaye zaman lafiya, da zama tare cikin jituwa, da magance aukuwar rikici.

A cewarsa kasar Sin, ba ta taba cin zarafin wata kasa ta daban ba, kuma ba za ta yi babakere a duniya ba har abada. Maimakon haka, kasar Sin za ta tsaya kan kokarin tabbatar da zaman lafiya, da ci gaban al’ummar duniya, da mai da ci gaban kanta wata damar raya tattalin arzikin sauran kasashe daban daban. (Bello Wang)

Bello