logo

HAUSA

An yi bita ta biyu na liyafar Bikin Bazara na 2022

2022-01-23 20:00:29 cri

An yi bita ta biyu na liyafar Bikin Bazara na 2022_fororder_微信圖片_20220123195118

Rukunin gidajen rediyo da talabijin na kasar Sin CMG, ya gudanar da bita ta biyu na liyafar Bikin Bazara na shekarar 2022 a yau Lahadi. Kyawawan shirye-shirye sun samu yabo daga ‘yan kallo.

Liyafar Bikin Bazara na shekarar nan sun kunshi shirye-shirye daban-daban masu ma'ana da ban sha'awa, kuma suna kokarin bayyana ci gaba da canje-canje da aka samu a zamanin yau da kuma kuzari a wani yanayi na farin ciki da murna. (Mai fassara: Bilkisu Xin)