logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin zai jagoranci taron cika shekaru 30 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da kasashen Asia 5

2022-01-24 14:14:35 CRI

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, zai shugabanci wani taron bidiyo na murnar cika shekaru 30 da kulla huldar diflomasiyya tsakanin Sin da kasashe 5 na yankin tsakiyar Asia a gobe Talata, daga nan Beijing.

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Sin Hua Chunying ce ta sanar da hakan a yau Litinin. (Fa’iza Mustapha)