logo

HAUSA

Amurka ta amince jami’an ofishin jakadancinta su barin Ukraine

2022-01-24 11:46:17 CRI

Amurka ta amince jami’an ofishin jakadancinta su barin Ukraine_fororder_220124-Fa'iza-Amurka

Ma’aikatar harkokin wajen Amurka ta sanar da yammacin jiya cewa, ta amince jami’an dake ofishin jakandanci kasar dake Ukraine da iyalansu dake da muradi, su bar kasar ta Ukraine. (Fa’iza Mustapha)