Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Zanen Shuke-shuke
2019-06-20 15:07:55        cri

 

Wadannan hotuna sun nuna wasu manyan zane-zanen da aka yi a wani kauyen kasar Sin ta hanyar shuka nau'ikan amfanin gona. An yi amfani da dabarar wajen janyo hankalin masu yawon shakatawa zuwa cikin kauyen. (Bello Wang)


1  2  

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China