Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Xi da Kim sun tattauna a Pyongyang
2019-06-20 15:39:56        cri
Babban sakataren kwamitin tsakiyar jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin kana shugaban kasar Sin Xi Jinping, a yau Alhamis ya tattauna tare da Kim Jong Un, shugaban jamhuriyar dimokuradiyya ta kasar Koriya ta arewa (DPRK).

Shugaba Xi wanda ke ziyarar aikin kwanaki biyu a makwabciyar kasar bayan gayyatar da Kim Jong Un din ya yi masa, shugaban gudanarwar jam'iyyar Workers' Party kana shugaban kasar Koriya ta arewa. (Ahmad Fagam)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China