Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
An yi ganawa tsakanin Xi Jinping da Kim Jong Un
2019-06-20 20:40:36        cri
A Yau ne babban sakataren kwamitin tsakiya na jam'iyyar kwaminis ta kasar Sin, kuma shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya yi shawarwari tare da shugaban gudanarwar jam'iyyar Workers' Party, kana shugaban kasar Koriya ta arewa Kim Jong Un a birnin Pyongyang, inda shugabannin biyu suka amince da yin kokari tare a sabon masomin tarihi, don kafa makoma mai kyau, ta dangantakar tsakanin kasashen biyu a nan gaba. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China