Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kwararren mai kiwon kifi Jiang Kaijun
2019-08-19 14:29:50        cri

Jama'a masu sauraro, assalamu alaikum, barkanmu da sake kasancewa a cikin wani sabon shirinmu na "Allah daya gari bamban", shiri ne dake zuwa muku kai tsaye daga nan sashen Hausa na gidan rediyon kasar Sin tare da ni Jamila, to a yau zamu yi muku bayanin wani kwararren mai kiwon kifi Jiang Kaijun, wanda ke gudanar da sana'ar kiwon kifi a garin Tanjia na birnin Chongqing na kasar Sin.

Garin Tanjia yana yankin Kaizhou dake kan tudun arewacin birnin Chongqing, inda wani rafi yake gudana daga saman tudun zuwa kasa, a wuraren da ruwan rafin ke taruwa kuwa, an ga kananan tafkunan kiwon kifaye masu siffofi daban daban sama da kala daya, wasu manya, wasu kanana, wasu kuma suna da ruwa mai zurfi, wasu kuwa basu da zurfi.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China