Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Kasashen yammacin Afirka a EXPO 2019 na Beijing
2019-08-12 17:47:01        cri


 

 

 

A ranar 29 ga watan Afrilun wannan shekara, an kaddamar da bikin baje kolin lambunan shakatawa na kasa da kasa a nan birnin Beijing, fadar mulkin kasar Sin, bikin da za a shafe tsawon kwanaki 162 ana yi. Kasashe 86 da kungiyoyin kasa da kasa 24 da ma sauran sassa 120 da ba na gwamnati ba sun halarci bikin. A ganin mahalarta bikin, bikin zai zamanto muhimmin dandali na yin hadin gwiwa tsakanin kasa da kasa ta fannin bunkasa harkokin kiyaye muhalli.

Kwanan nan, wakilanmu Lubabatu Lei da Ahmad Inuwa Fagam sun samu damar halartar bikin, sun kuma kai ziyara musamman bangaren rumfunan kasashen yammacin Afirka. A shirinmu na yau, za su kawo mana karin haske.

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China