Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Yan sanda masu dauke da makamai na ceton fararen hula masu fama da bala'in mahaukaciyar guguwa ta Likema
2019-08-21 09:14:05        cri

 

 

 

 

 

A 'yan kwanakin baya, an sha asara sosai a wasu yankunan lardin Zhejiang dake gabashin kasar Sin sakamakon bala'in mahaukaciyar guguwa ta Likema. Ga yadda 'yan sanda masu dauke da makamai da aka jibge su a yankunan suka ceci fararen hula masu fama da bala'in. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China