2019-08-21 07:56:20 cri |
Bawon Allah Qiu Ruibin ya kware sosai wajen noman gwanda a lardin Taiwan na kasar Sin, waannan ya sa ake kisansa "Sarkin Noman Gwanda". Qiu ya shafe shekaru da dama yana noman gwanda.(Murtala Zhang)
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China