Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ni da kasar Sin (1)
2019-09-23 16:15:12        cri


A ranar 1 ga watan Oktoba na wannan shekara ne, jamhuriyar jama'ar Sin za ta cika shekaru 70 da kafuwa, kuma domin murnar wannan muhimmiyar rana, daga ranar 10 ga watan Yulin wannan shekara har zuwa ranar 31 ga watan Agusta, mun shirya gasar rubutu mai taken "ni da kasar Sin". Kuma a cikin kusan watannin biyu da suka wuce, mun samu dimbin sakwannin Email daga wadanda suka nuna sha'awar shiga gasar.

Ku biyo mu cikin shirin Allah Daya Gari Bambam, inda za mu rika gabatar karanto mu ku irin wadannan sakwanni da ku ka rubuto mana.(Lubabatu)
 
 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China