Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sin ta ba da wata sanarwa kan dokar kare hakkin bil Adama da dimokuradiyya na Hong Kong na shekarar 2019 da Amurka ta zartas
2019-10-16 19:50:24        cri

A yau Laraba kwamitin kula da harkokin waje na majalisar wakilan jama'ar Sin, ya ba da wata sanarwa kan daftarin dokar kare hakkin bil Adama da dimokuradiyya na Hong Kong ta shekarar 2019 da majalisar wakilan Amurka ta zartas a jiya 15 ga wata agogon wurin, inda majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ya nuna cewa, wai daftarin dokar, wani matakin shisshigi ne kan harkokin yankin Hong Kong, wanda ya kasance harkokin cikin gidan kasar Sin. Majalisar wakilan jama'ar kasar Sin ta yi Allah wadai da ita da kakkausar murya da kuma nuna matukar rashin jin dadinta. (Amina Xu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China