Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Ga sansanin 'yan wasan motsa jiki ta soja da aka gina birnin Wuhan domin gasar CISM karo na 7
2019-10-21 08:46:40        cri

 

 

 

 

 

A ran 11 ga watan Oktoban, an shirya bikin bude sansanin 'yan wasa na gasar wasannin motsa jiki ta soja ta kasa da kasa karo na 7, tare da bikin shigar 'yan wasa sojoji na kasar Sin sansanin dake birnin Wuhan na lardin Hubei dake tsakiyar kasar Sin. Wannan sansanin 'yan wasa soja yana da gidaje 1958, tare kuma da cibiyoyin jinya, da ofishin masu aikin sa kai, da cibiyar motsa jiki da kuma wani titin kasuwanci. (Sanusi Chen)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China