Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sunayen wadanda suka yi nasara a gasar "Ni da kasar Sin"
2019-10-21 17:03:06        cri

Daga ranar 10 ga watan Yulin wannan shekara har zuwa ranar 31 ga watan Agusta, sashen Hausa na CRI ya shirya gasar rubutu mai taken "ni da kasar Sin". Kuma a cikin kusan watannin biyu, mun samu sakwanni masu tarin yawa daga wadanda suka nuna sha'awar shiga gasar, wadanda suka burge mu matuka kan bayanan da suka rubuta game da kasar Sin da yadda suka fahimci kasar Sin da kuma alakar da ke tsakanin kasashensu da kasar Sin.

Bayan nazartar wadannan bayanai, a karshe mun fitar da wadanda suka yi nasara a wannan gasa, domin nuna yabo da karfafa musu gwiwa bisa ga kokarin da suka yi.

1. Wadanda suka zo na farko:(Kyautar matsayi na farko)

Abdulrazaq Yahuza Jere

Nuraddeen Ibrahim Adam

2. Wadanda suka zo na biyu: (Kyautar matsayi na biyu)

Sani Rabiu A. Daura

Salisu Dawanau

Sani Mailangelange Yelwa Yauri

Umar alhaji Alassan

Mohammed Idi Gargajiga

3. Wadanda suka zo matsayi na uku: (Kyautar matsayi na uku)

Baba Sani Maina'ura Umara

Musa Sale Potiskum Msp

Bello Abubakar Malam Gero

Hajjiya Balaraba Abdullahi Illo

Hafizu Balarabe GUSAU 

Adamu Biyu Biyar Nguru

Isamil Muh'd Dansaraki

Alhaji Ali kiraji Gashua

Muhammad Aminu Idris

Saidu Abdullahi Damaturu 

4. Wadanda za su samu kyautar karfafa gwiwa:

Ismail Alkasim 

Ibrahim Muhammad Karasuwa

Manir Bello Gero

Ashiru Lawal Nagoma 

Hussaini Abba Dambam

Umar Adamu Katagum

Bala Usman Karasuwa

Naseer Ya'aky

Yusuf Mega Mai Gombawa

Ibrahim Muhammed

Haruna Abdulmumini Maigwado Doguwa

Ishaq Abdullahi Bena

Ibrahim Iro Modake Kekura

Abdulkadir Ibrahim

Hassan Abdulwahab 

Abba Sa'adu

Aminu Dankaduna Amanawa

Abdullahi Muhammad Maiyama

Garba Nahali Kamba

Mustaphal Ameen Alhausawiy

Aliyu Bashir Kaduna

Umar Bello Modibbo Wuro Biriji Gombe

Muddassir Muh'd Tafawa Balewa

Abubakar Sadeeq Belel

Engr. Samaila Zagga Bagudo

Sadi Energy Tandaari Potiskum

Aliyu Usman

Yusuf M. Ramadan Maigombawa

Yahaya Ahmadu Dan'arewa

Suleiman Adamu Potiskum

Dauda Umar januhu

Manir Bello Abubakar 

 

Muna godiya ga dukkanin wadanda suka nuna himma da kwazo wajen shiga gasar, tare da yaba musu da kokarinsu, kuma fatan muke za ku ci gaba da shiga gasannin da za mu shirya a gaba, kuma za ku kasance tare da mu a ko da yaushe.

Da fatan kuma wadanda suka ci nasara za su tuntube mu tun da wuri kan adireshin da za mu aika da kyaututuka zuwa gare ku.

Allah ya karfafa dankon zumunci!

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China