Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Babban ganuwa na Jin Shanling
2019-11-17 08:43:41        cri

Bayan ruwan sama, hazo ya taso daga tsaunuka, inda babban ganuwa na Jin Shanling ya zauna. An fara gina wannan ganuwa daga daular Ming, tsawonsa ya kai kilomita 10.5. (Amina Xu)

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China