Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Wasu kayayyaki masu daraja da aka nuna yayin bikin CIIE karo na 2
2019-11-14 11:31:35        cri

 

 

Wasu kayayyaki masu daraja da aka nuna yayin bikin baje kolin kayayyakin da ake shigowa da su kasar Sin (CIIE) karo na biyu, ciki har da takalman lu'ulu'u da darajarsu ta kai RMB miliyan 30, takalma na karshe da Jimmy Choo ya tsara musamman ga marigayi gimbiya Diana, da jitar lu'ulu'u da dai sauransu. (Bilkisu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China