Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Gasar wasan kwallo kan kankara ta daliban jami'o'in kasar Sin
2019-11-17 08:43:17        cri

An kaddamar da gasar wasan kwallo kan kankara ta daliban jami'o'in kasar Sin ta shekarar 2019 a birnin Beijing, inda kungiyoyin jami'o'i 15 suka halarci gasar. An yi gasar don ne sa kaimi ga daliban jami'o'i da su kara sanin kwallo kan kankara da son bugata.(Zainab)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China