Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Nirmal Purja a cimma nasarar hawan dutsen Shishapangma mai tsayin mita 8027
2019-11-16 08:32:17        cri

A kwanan nan, Nirmal Purja, mai hawan dutse na kasar Nepal ya cimma nasarar hawan dutsen Shishapangma mai tsayin mita 8027 daga leburin teku. Ya zuwa yanzu ma dai, Nirmal Purja ya yi amfani da kwanaki 189 wajen hawan duwatsu 14 masu tsayin fiye da mita 8000 a duk duniya, lamarin da ya karya bajintar duniya a wannan fannnin.(Kande Gao)

 

 

 

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China