2019-11-12 12:34:15 cri |
Da safiyar ranar 11 ga wata, uwar gidan shugaba Xi Jinping na kasar Sin madam Peng Liyuan, ta ziyarci gidan nune-nunen kayayyakin tarihi na Benaki a birnin Athens na kasar Girka bisa rakiyar takwararta ta kasar, madam Vlassia Pavlopoulou.
® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China