Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Sabuwar shekara ta 'yan kabilar Miao
2019-11-14 11:32:03        cri

 

 

 

 

 

 

 

 

Bikin murnar sabuwar shekara ke nan da 'yan kabilar Miao suka gudanar bisa kalandarsu ta gargajiya a lardin Guizhou na kasar Sin, bikin da ya kasance mafi kasaita ga 'yan kabilar Miao, inda ake shagulgula don murnar samun girbi mai armashi tare da gudanar da ibada ga kaka da kakani da ma nuna godiya ga ubangijinsu.(Lubabatu)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China