Facebook Twitter
in Web hausa.cri.cn
Motoci dake aiki da makamashi mai tsabta suna kara samun karbuwa a wajen Sinawa
2019-11-27 16:33:48        cri


Yau za mu yi muku bayani kan yadda motocin da suke aiki da makamashi mai tsabta, ke kara samun karbuwa daga wajen Sinawa sannu a hankali.

A cikin 'yan shekarun da suka gabata, masana'antun samar da motoci masu amfani da makamashi mai tsabta sun samu ci gaba cikin sauri a nan kasar Sin, a kai a kai Sinawa suna kara amincewa da hanyar zirga-zirga zuwa waje dake kiyaye muhalli wato tuka motocin da suke aiki ta hanyar yin amfani da makamashi mai tsabta, yanzu haka motoci masu amfani da makamashi mai tsabta wadanda ke tafiya a kan hanyoyin fadin kasar Sin suna kara karuwa, inda adadin irin wadannan motocin da kasar Sin take sayarwa ga masu sayayya ya kai matsayin koli a fadin duniya cikin shekaru hudu da suka gabata.(Jamila)

 

Labarai masu Nasaba

 

 

 

 

Mafiya Karbuwa

 

 

 

 

® China Radio International.CRI. All Rights Reserved.
16A Shijingshan Road, Beijing, China